ha_tn/mat/27/01.md

12 lines
391 B
Markdown

# Mahaɗin Zance:
Wannan ne farkon labarin shari'ar Yesu a gaban Bilatus.
# Yanzu
An yi amfani da wannan kalma domin a sa alamar fashi a ainahin labarin. Anan Matiyu ya fara faɗan sabon labari.
# shirya yadda zasu kulla makirci domin su ƙashe shi
Shugabanin Yahudawa suna shirya yadda za su iya sa shugabannin Romawa su ƙashe Yesu. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])