# Mahaɗin Zance: Wannan ne farkon labarin shari'ar Yesu a gaban Bilatus. # Yanzu An yi amfani da wannan kalma domin a sa alamar fashi a ainahin labarin. Anan Matiyu ya fara faɗan sabon labari. # shirya yadda zasu kulla makirci domin su ƙashe shi Shugabanin Yahudawa suna shirya yadda za su iya sa shugabannin Romawa su ƙashe Yesu. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])