867 B
867 B
Muhimmin bayani:
A cikin 22:32, Yesu ya faɗa daga Fitowa don ya nuna cewa mutane na rayuwa kuma bayan mutuwa.
ba ku karanta ... Yakubu'?
Yesu ya yi wannan tambaya domin ya tuna wa shugabanin addini game da abin da sun sani daga nassi. AT: "Na san cewa kun karanta, amma ba ku fahimci abin da ... Yakubu." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
abinda Allah ya faɗa maku
AT: "abinda Allah ya faɗa maku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Allah, ya faɗa, 'Nine ... Yakubu'?
Za ku iya juya wannan magana kai tsaye. AT: "Allah, wanda ya ce wa Musa cewa shi ne Allah na Ibrahim, Allah na Ishaku, da Allah na Yakubu."(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)
na matattu bane, amma na rayayyu
AT: "na matattun mutane, amma shi Allah na rayayyun mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)