# Muhimmin bayani: A cikin 22:32, Yesu ya faɗa daga Fitowa don ya nuna cewa mutane na rayuwa kuma bayan mutuwa. # ba ku karanta ... Yakubu'? Yesu ya yi wannan tambaya domin ya tuna wa shugabanin addini game da abin da sun sani daga nassi. AT: "Na san cewa kun karanta, amma ba ku fahimci abin da ... Yakubu." (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion]]) # abinda Allah ya faɗa maku AT: "abinda Allah ya faɗa maku" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]]) # Allah, ya faɗa, 'Nine ... Yakubu'? Za ku iya juya wannan magana kai tsaye. AT: "Allah, wanda ya ce wa Musa cewa shi ne Allah na Ibrahim, Allah na Ishaku, da Allah na Yakubu."(Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-quotations]]) # na matattu bane, amma na rayayyu AT: "na matattun mutane, amma shi Allah na rayayyun mutane" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj]])