ha_tn/mat/20/25.md

48 lines
1.4 KiB
Markdown

# ya kira su
"ya kira almajirai sha biyun"
# sarakunan al'ummai suna gwada masu mulki
"sarakunan al'ummai suna mulki a bisa mutanensu da ƙarfi"
# manyan-gari
"manyan gari a cikin al'ummai"
# suna gwada masu mulki
"suna mulkin mutanen"
# duk wanda ke da marmari
"duk mai so" ko kuma "duk wanda ke marmari"
# ya zama da girma
"yă zama farko"
# Ɗan mutum ... ransa
Yesu yana maganar kansa ne kamar da wani na uku yake yi. Idan ya zama lallai, kuna iya juya wannan zuwa mutum na farko (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-123person]])
# bai zo don a bauta masa ba
AT: "bai zo don sauran mutane su bauta masa ba" ko kuma "ban zo don sauran mutane su bauta mini ba" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# amma yayi bauta
Kuna iya karin bayyanin abinda aka fahimta da wannan maganan. AT: "amma ya bauta wa mutane" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis]])
# ya kuma bada ransa fansa domin mutane dayawa
Ran Yesu "domin mutane" karin magana ne da ke nufin hukuncinsa don ya ceci mutane daga hukuncin zunubansu. AT: "ya ba da ransa a maimakon na mutane" ko kuma "ya da da ransa domin ya ceci mutane masu yawa" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
# ba da ransa
Mutum yă ba da ransa karin magana ne da ke nufin mutum yă zaba ya mutu, sau da dama ana haka ne domin a ceci mutane. AT: "ya mutu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]])
# domin mutane dayawa
...