# ya kira su "ya kira almajirai sha biyun" # sarakunan al'ummai suna gwada masu mulki "sarakunan al'ummai suna mulki a bisa mutanensu da ƙarfi" # manyan-gari "manyan gari a cikin al'ummai" # suna gwada masu mulki "suna mulkin mutanen" # duk wanda ke da marmari "duk mai so" ko kuma "duk wanda ke marmari" # ya zama da girma "yă zama farko" # Ɗan mutum ... ransa Yesu yana maganar kansa ne kamar da wani na uku yake yi. Idan ya zama lallai, kuna iya juya wannan zuwa mutum na farko (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-123person]]) # bai zo don a bauta masa ba AT: "bai zo don sauran mutane su bauta masa ba" ko kuma "ban zo don sauran mutane su bauta mini ba" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]]) # amma yayi bauta Kuna iya karin bayyanin abinda aka fahimta da wannan maganan. AT: "amma ya bauta wa mutane" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis]]) # ya kuma bada ransa fansa domin mutane dayawa Ran Yesu "domin mutane" karin magana ne da ke nufin hukuncinsa don ya ceci mutane daga hukuncin zunubansu. AT: "ya ba da ransa a maimakon na mutane" ko kuma "ya da da ransa domin ya ceci mutane masu yawa" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]]) # ba da ransa Mutum yă ba da ransa karin magana ne da ke nufin mutum yă zaba ya mutu, sau da dama ana haka ne domin a ceci mutane. AT: "ya mutu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]]) # domin mutane dayawa ...