ha_tn/mat/20/01.md

584 B

Mahaɗin Zance:

Yesu ya ba da misalin wani mai gona da ya ɗauki ma'aikata. Ya yi haka ne don ya ƙwatanta yadda Allah za sãka wa waɗanda suke 'yan mulkin sama.

Gama mulkin sama yana kama

Wannan itace farkon misalin. Duba yadda aka juya gabatarwar misalin a [13:24](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parables)

Bayan sun shirya

"Bayan da mai gonar ya yarda"

dinari ɗaya

Kuɗin aikin kowane yini kenan a wancan lokacin. AT: "kuɗin yini ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bmoney)

sai ya aike su gonarsa

"sai ya aike su gonarsa su yi aiki"