20 lines
584 B
Markdown
20 lines
584 B
Markdown
|
# Mahaɗin Zance:
|
||
|
|
||
|
Yesu ya ba da misalin wani mai gona da ya ɗauki ma'aikata. Ya yi haka ne don ya ƙwatanta yadda Allah za sãka wa waɗanda suke 'yan mulkin sama.
|
||
|
|
||
|
# Gama mulkin sama yana kama
|
||
|
|
||
|
Wannan itace farkon misalin. Duba yadda aka juya gabatarwar misalin a [13:24](Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-parables]])
|
||
|
|
||
|
# Bayan sun shirya
|
||
|
|
||
|
"Bayan da mai gonar ya yarda"
|
||
|
|
||
|
# dinari ɗaya
|
||
|
|
||
|
Kuɗin aikin kowane yini kenan a wancan lokacin. AT: "kuɗin yini ɗaya" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-bmoney]])
|
||
|
|
||
|
# sai ya aike su gonarsa
|
||
|
|
||
|
"sai ya aike su gonarsa su yi aiki"
|