ha_tn/mat/18/34.md

28 lines
1.0 KiB
Markdown

# Ubangidansa
"Sarkin"
# ya danka shi
"ya miƙa shi." Akwai sammani ko sarkin ne ya ɗauke bara na farin zuwa ga waɗanda za su azabce shi." AT: "ya umarci barorinsa su danka shi" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
# ga masu azabtarwa
"ga waɗanda za su ba shi azaba"
# bashin da ake binsa
AT: "da sarkin ke bin bara na farkon (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# Ubana dake a sama
Wannan wata laƙani ne mai muhimmanci da ke bayyana ɗangantakan da ke tsakanin Allah da Yesu. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples]])
# maku.. wa ... sa
Yesu yana magana ne da almajiransa, amma misalin sa yana koyar da gamammaiyar gaskiya da ya shafe dukkan masubi. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-you]])
# daga zuciya
A nan "zuciya" na nufin tunanin da ke cikin mutum. Jimlar nan "daga zuciya" karin magana ne da ke nufin da "gaske." AT: "da gaske" ko kuma "gabaɗaya" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]])