ha_tn/mat/18/34.md

1.0 KiB

Ubangidansa

"Sarkin"

ya danka shi

"ya miƙa shi." Akwai sammani ko sarkin ne ya ɗauke bara na farin zuwa ga waɗanda za su azabce shi." AT: "ya umarci barorinsa su danka shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ga masu azabtarwa

"ga waɗanda za su ba shi azaba"

bashin da ake binsa

AT: "da sarkin ke bin bara na farkon (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ubana dake a sama

Wannan wata laƙani ne mai muhimmanci da ke bayyana ɗangantakan da ke tsakanin Allah da Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

maku.. wa ... sa

Yesu yana magana ne da almajiransa, amma misalin sa yana koyar da gamammaiyar gaskiya da ya shafe dukkan masubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

daga zuciya

A nan "zuciya" na nufin tunanin da ke cikin mutum. Jimlar nan "daga zuciya" karin magana ne da ke nufin da "gaske." AT: "da gaske" ko kuma "gabaɗaya" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])