ha_tn/mat/18/23.md

817 B

a kwatanta mulkin sama

Wannan na gabatar da wata misali ne. Duba yadda kuka juya irin wannan gabatar da misalin a [13:24](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parables)

ya lisafta dukiyarsa dake a hannun barorinsa

"barorinsa su biya bashin da ake binsu"

sai aka kawo masa ɗaya

AT: "sai wani ya kawo ɗaya daga cikin barorin sarkin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

talanti dubu goma

"talanti 10,000" ko kuma "kuɗi mai yawa da bawan ba zai iya biya ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-bmoney]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

ubangidansa ya bada umurni a sayar da shi... domin a biya

AT: "saikin ya umarci barorinsa su sayar da mutumin ... domin a biya bashin da kuɗin da aka samu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)