ha_tn/mat/18/23.md

20 lines
817 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# a kwatanta mulkin sama
Wannan na gabatar da wata misali ne. Duba yadda kuka juya irin wannan gabatar da misalin a [13:24](Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-parables]])
# ya lisafta dukiyarsa dake a hannun barorinsa
"barorinsa su biya bashin da ake binsu"
# sai aka kawo masa ɗaya
AT: "sai wani ya kawo ɗaya daga cikin barorin sarkin" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# talanti dubu goma
"talanti 10,000" ko kuma "kuɗi mai yawa da bawan ba zai iya biya ba" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-bmoney]] and [[rc://*/ta/man/translate/translate-numbers]])
# ubangidansa ya bada umurni a sayar da shi... domin a biya
AT: "saikin ya umarci barorinsa su sayar da mutumin ... domin a biya bashin da kuɗin da aka samu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])