ha_tn/mat/16/19.md

20 lines
876 B
Markdown

# Zan ba ka
A nan "ka" na nufin Bitrus ne. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-you]])
# mabuɗin mulkin sama
Mabuɗi abu ne da ake amfani a kulle ko a buɗe kofa. A nan suna walkilcin iko ne. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
# mulkin sama
Wannan na nufin Mulkin Allah a matsayin Sarki. Kalman nan "mulkin sama" an yi anfani da shi kadai a littafin Matiyu. Idan zai yiwu, yi anfani da "sama" a fasarar ka. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
# kulla a duniya haka za a kulla a cikin sama ... warware a duniya a warware yake cikin sama
Wannan maganan na nufin cewa Allah na sama zai amince da bin da Bitrus ya amince ko kuma ya ki amincewa a duniya. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
# za a kulla ... za a warware
AT: "Allah zai kulla ... Allah zai warware" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])