ha_tn/mat/16/19.md

876 B

Zan ba ka

A nan "ka" na nufin Bitrus ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

mabuɗin mulkin sama

Mabuɗi abu ne da ake amfani a kulle ko a buɗe kofa. A nan suna walkilcin iko ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

mulkin sama

Wannan na nufin Mulkin Allah a matsayin Sarki. Kalman nan "mulkin sama" an yi anfani da shi kadai a littafin Matiyu. Idan zai yiwu, yi anfani da "sama" a fasarar ka. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kulla a duniya haka za a kulla a cikin sama ... warware a duniya a warware yake cikin sama

Wannan maganan na nufin cewa Allah na sama zai amince da bin da Bitrus ya amince ko kuma ya ki amincewa a duniya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

za a kulla ... za a warware

AT: "Allah zai kulla ... Allah zai warware" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)