ha_tn/mat/10/42.md

490 B

Duk wanda ya ba da

"Duk wanda ya bayar"

ɗaya daga cikin 'yan ƙananan nan

"daya daga cikin 'yan ƙanƙantan nan." Jumlar "ɗaya daga cikin waɗannan" na nufin ɗaya daga cikin almajiran Yesu.

domin shi almajiri ne

"domin shi almajirina ne." Anan "shi" ba ya nufin wanda an ba shi amma ga mafi ƙanƙanci.

zai ... ladarsa

A nan "zai" da "sa" na nufin wanda an ba shi.

"ba zai rasa ba"

"Allah ba zai hana shi ba." wannan bai kunsa ƙwace dukiya ba. AT: "Allah zai ba shi"