ha_tn/mat/10/42.md

20 lines
490 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Duk wanda ya ba da
"Duk wanda ya bayar"
# ɗaya daga cikin 'yan ƙananan nan
"daya daga cikin 'yan ƙanƙantan nan." Jumlar "ɗaya daga cikin waɗannan" na nufin ɗaya daga cikin almajiran Yesu.
# domin shi almajiri ne
"domin shi almajirina ne." Anan "shi" ba ya nufin wanda an ba shi amma ga mafi ƙanƙanci.
# zai ... ladarsa
A nan "zai" da "sa" na nufin wanda an ba shi.
# "ba zai rasa ba"
"Allah ba zai hana shi ba." wannan bai kunsa ƙwace dukiya ba. AT: "Allah zai ba shi"