16 lines
889 B
Markdown
16 lines
889 B
Markdown
# Domin Allah ya sa zuciyata tayi sanyi; Mai Iko ya tsorata ni
|
|
|
|
Waɗannan layin guda biyu suna ma'ana dai-dai da abu ɗaya kuma sun nanata cewa Ayuba yana tsoron Allah sosai. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism]])
|
|
|
|
# ya sa zuciyata tayi sanyi
|
|
|
|
Mutumin da zuciyarsa take rauni, mutum ne mai jin tsoro ko tsoro. AT: "ya ba ni tsoro" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]])
|
|
|
|
# Amma duhu bai kawo ni ƙarshe ba
|
|
|
|
Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) "Babban duhu a gabana bai sa ni yin shuru ba" ko 2) "Duhun bai hana ni ba" ko "Allah bai hana ni ba, ba duhu bane." (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|
|
|
|
# ko da yake baƙin duhu ya rufe mani fuskata
|
|
|
|
Anan Ayuba yana nufin kansa ta "fuskarsa". AT: "baƙin cikina" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche]])
|