ha_tn/job/23/15.md

889 B

Domin Allah ya sa zuciyata tayi sanyi; Mai Iko ya tsorata ni

Waɗannan layin guda biyu suna ma'ana dai-dai da abu ɗaya kuma sun nanata cewa Ayuba yana tsoron Allah sosai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

ya sa zuciyata tayi sanyi

Mutumin da zuciyarsa take rauni, mutum ne mai jin tsoro ko tsoro. AT: "ya ba ni tsoro" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Amma duhu bai kawo ni ƙarshe ba

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) "Babban duhu a gabana bai sa ni yin shuru ba" ko 2) "Duhun bai hana ni ba" ko "Allah bai hana ni ba, ba duhu bane." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

ko da yake baƙin duhu ya rufe mani fuskata

Anan Ayuba yana nufin kansa ta "fuskarsa". AT: "baƙin cikina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)