ha_tn/job/23/10.md

20 lines
862 B
Markdown

# Gama ya san hanyar da na ɗauka
An yi maganar ayyukan Ayuba kamar yana tafiya akan hanya. AT: "Allah ya san abin da nake yi" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
# zan fito kamar zinariya
Ayuba ya yi imanin cewa gwajin zai tabbatar da cewa shi mai kyau ne kamar zinariya. AT: "Zai ga cewa ni mai kyau kamar zinariya ne lokacin da duk abin da ba tsarkakke ba ya ƙone" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-simile]])
# Ƙafata tana bin sawun ƙafarsa
Anan "ƙafafuna" yana nufin Ayuba. AT: "Na bi hanyar da ya nuna mini" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche]])
# ina bin hanyarsa
An yi maganar biyayyar Ayuba kamar yana tafiya ne a hanyar da Allah ya nuna masa.AT: "Na yi abin da ya ce in yi" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
# kauce wani gefen ba
Wannan za a iya bayyana shi da kyau. AT: "bi shi dai-dai"