ha_tn/job/23/10.md

862 B

Gama ya san hanyar da na ɗauka

An yi maganar ayyukan Ayuba kamar yana tafiya akan hanya. AT: "Allah ya san abin da nake yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zan fito kamar zinariya

Ayuba ya yi imanin cewa gwajin zai tabbatar da cewa shi mai kyau ne kamar zinariya. AT: "Zai ga cewa ni mai kyau kamar zinariya ne lokacin da duk abin da ba tsarkakke ba ya ƙone" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Ƙafata tana bin sawun ƙafarsa

Anan "ƙafafuna" yana nufin Ayuba. AT: "Na bi hanyar da ya nuna mini" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ina bin hanyarsa

An yi maganar biyayyar Ayuba kamar yana tafiya ne a hanyar da Allah ya nuna masa.AT: "Na yi abin da ya ce in yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kauce wani gefen ba

Wannan za a iya bayyana shi da kyau. AT: "bi shi dai-dai"