24 lines
953 B
Markdown
24 lines
953 B
Markdown
# Sa'ad da na kwanta
|
|
|
|
Bayanin da aka nuna shi ne cewa lokacin da Ayuba zai yi barci da daddare. AT: "Lokacin da na kwanta barci" ( [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
|
|
|
|
# Yaushe zan tashi kuma yaushe gari zai waye?
|
|
|
|
Ayuba na nuna cewa yana shan tsani a lokacin da ya kamata yana barci. AT: "Na so a ce zan iya tashi amma gari ya ƙi wayewa." (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion]])
|
|
|
|
# ina ta juye-juye
|
|
|
|
"ina ta juyawa gaba da baya." Wannan yana nuna cewa Ayuba ya ta motsi a gadonsa dukan dare ba tare da hutawa ba.
|
|
|
|
# jikina na cike da tsutsotsi da sanyin kasa
|
|
|
|
an bada hoton tsutsotsi da sanyin kasa kamar riga da ya rufe Ayuba.AT: "An rufe jikina da tsutsotsi da ƙurar ƙasa kamar riga" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|
|
|
|
# Fata na
|
|
|
|
Wannan na nufin dukan jiki. AT: "Jikina" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche]])
|
|
|
|
# tarin ƙura
|
|
|
|
Ma'anar mai yiyuwa ita ce 1) dunƙule ko datti ko 2) tabbai a jiki.
|