953 B
Sa'ad da na kwanta
Bayanin da aka nuna shi ne cewa lokacin da Ayuba zai yi barci da daddare. AT: "Lokacin da na kwanta barci" ( rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Yaushe zan tashi kuma yaushe gari zai waye?
Ayuba na nuna cewa yana shan tsani a lokacin da ya kamata yana barci. AT: "Na so a ce zan iya tashi amma gari ya ƙi wayewa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
ina ta juye-juye
"ina ta juyawa gaba da baya." Wannan yana nuna cewa Ayuba ya ta motsi a gadonsa dukan dare ba tare da hutawa ba.
jikina na cike da tsutsotsi da sanyin kasa
an bada hoton tsutsotsi da sanyin kasa kamar riga da ya rufe Ayuba.AT: "An rufe jikina da tsutsotsi da ƙurar ƙasa kamar riga" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Fata na
Wannan na nufin dukan jiki. AT: "Jikina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
tarin ƙura
Ma'anar mai yiyuwa ita ce 1) dunƙule ko datti ko 2) tabbai a jiki.