ha_tn/act/28/28.md

8 lines
467 B
Markdown

# wannan ceto na Allah an aikar da shi zuwa ga Al'ummai
Ana maganar yadda Allah yana ceton mutane ne kamar wani abu ne da aka aika. AT: "Allah yana aikan bayinsa zuwa ga Al'ummai su faɗa masu game da yadda zai cece su" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# za su kuma saurara
"wasunsu kuma za su saurara." Wannan amsa da Al'ummai za su yi ya banbanta da yadda Yahudawa suka amsa a wancan lokaci.