ha_tn/act/28/28.md

467 B

wannan ceto na Allah an aikar da shi zuwa ga Al'ummai

Ana maganar yadda Allah yana ceton mutane ne kamar wani abu ne da aka aika. AT: "Allah yana aikan bayinsa zuwa ga Al'ummai su faɗa masu game da yadda zai cece su" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

za su kuma saurara

"wasunsu kuma za su saurara." Wannan amsa da Al'ummai za su yi ya banbanta da yadda Yahudawa suka amsa a wancan lokaci.