20 lines
923 B
Markdown
20 lines
923 B
Markdown
# Gama zuciyar mutanen nan ta yi kanta
|
|
|
|
Ana maganar mutanen da sun ƙi su fahimci abinda Allah ke cewa ne ko yi kamar zuciyar su ne ta yi kanta. Ana "zuciya" na nufin hankalin. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
|
|
|
|
# kunnuwansu sun ji da kyar, sun rufe idanunsu
|
|
|
|
Ana maganar mutanen da sun ƙi su fahimci abinda Allah ke cewa ne ko yi kamar ba su iya ji kuma suna rufe idanunsu don su gani. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|
|
|
|
# fahimta da zuciyarsu
|
|
|
|
A nan "zuciya" na nufin hankali. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
|
|
|
|
# juyo ... kuma
|
|
|
|
Ana maganar fara biyayya da Allah kamar mutum ne da ake iya ganinsa yana juyo wa zuwa ga Allah. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|
|
|
|
# in warkar da su
|
|
|
|
Wannan na nufin ba a jiki kadai Allah zai warkar da su ba. Amma zai warkar da su a ruhaniya ta wurin gafarta masu zunubansu.
|