923 B
Gama zuciyar mutanen nan ta yi kanta
Ana maganar mutanen da sun ƙi su fahimci abinda Allah ke cewa ne ko yi kamar zuciyar su ne ta yi kanta. Ana "zuciya" na nufin hankalin. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])
kunnuwansu sun ji da kyar, sun rufe idanunsu
Ana maganar mutanen da sun ƙi su fahimci abinda Allah ke cewa ne ko yi kamar ba su iya ji kuma suna rufe idanunsu don su gani. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
fahimta da zuciyarsu
A nan "zuciya" na nufin hankali. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
juyo ... kuma
Ana maganar fara biyayya da Allah kamar mutum ne da ake iya ganinsa yana juyo wa zuwa ga Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
in warkar da su
Wannan na nufin ba a jiki kadai Allah zai warkar da su ba. Amma zai warkar da su a ruhaniya ta wurin gafarta masu zunubansu.