ha_tn/act/28/23.md

693 B

suka sa masa rana

"suka zaɓa wani lokaci da zai yi magana da su"

yana tabbatar da bayyanuwar mulkin Allah

A nan "mulkin Allah" na nufin mulkin Allah a matsayin mai sarauta. AT: "ya faɗa masu game da sarautar Allah a matsayinsa na sarki" ko kuma "ya faɗa masu yadda Allah zai nuna masu kansa a matsayin sarki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zuwa litattafan annabawa

A nan " litattafan annabawa" na nufin abinda suka rubuta. AT: "daga abinda annabawa suka rubuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Wasu sun kawar da shakkar abin da aka faɗa

AT: "Bulus ya samu ya ƙarfafa wasun su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)