16 lines
693 B
Markdown
16 lines
693 B
Markdown
|
# suka sa masa rana
|
||
|
|
||
|
"suka zaɓa wani lokaci da zai yi magana da su"
|
||
|
|
||
|
# yana tabbatar da bayyanuwar mulkin Allah
|
||
|
|
||
|
A nan "mulkin Allah" na nufin mulkin Allah a matsayin mai sarauta. AT: "ya faɗa masu game da sarautar Allah a matsayinsa na sarki" ko kuma "ya faɗa masu yadda Allah zai nuna masu kansa a matsayin sarki" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
|
||
|
|
||
|
# zuwa litattafan annabawa
|
||
|
|
||
|
A nan " litattafan annabawa" na nufin abinda suka rubuta. AT: "daga abinda annabawa suka rubuta" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
|
||
|
|
||
|
# Wasu sun kawar da shakkar abin da aka faɗa
|
||
|
|
||
|
AT: "Bulus ya samu ya ƙarfafa wasun su" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|