ha_tn/act/28/13.md

36 lines
1.1 KiB
Markdown

# birnin Rigiyum
Wannan wata gari ne na tsaha da ke kudu maso yammacin ƙareshen ƙasar Italiya. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# iska mai ƙarfi daga kudu ta taso
"iskan ta fara tasowa ne daga kudu"
# garin Butiyoli
Butiyoli yana garin Napalis tsibirin yamma na ƙasar Italiya. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# A can muka iske
"A can muka sadu"
# 'yan'uwa
Wato masubin Yesu kenan, a haɗe da maza da mata. AT: "''yan'uwa masubi" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations]])
# suka roƙe mu mu zauna
AT: "suka gayacce mu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# Ta wannan hanyar ce muka zo Roma
Da zara Bulus ya isao Butiyoli, sauran tafiyarsa zuwa ƙasar Roma a kasa ne dukka. AT: "Sa'annan bayan da mun yi ƙwana bakwai da su, sai mun tafi ƙasar Roma"
# da 'yan'uwa suka ji labarin mu
"da suka ji cewa muna zuwa"
# ya yi wa Allah godiya ya kuma sami ƙarfafawa
Ana maganar samun ƙarfafawa ne kamar wani abu ne da mutum ke iya ɗaukawa. AT: "wannan ya ƙarfafa shi, sa'annan ya yi wa Allah godiya" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])