ha_tn/act/28/13.md

1.1 KiB

birnin Rigiyum

Wannan wata gari ne na tsaha da ke kudu maso yammacin ƙareshen ƙasar Italiya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

iska mai ƙarfi daga kudu ta taso

"iskan ta fara tasowa ne daga kudu"

garin Butiyoli

Butiyoli yana garin Napalis tsibirin yamma na ƙasar Italiya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

A can muka iske

"A can muka sadu"

'yan'uwa

Wato masubin Yesu kenan, a haɗe da maza da mata. AT: "''yan'uwa masubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)

suka roƙe mu mu zauna

AT: "suka gayacce mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ta wannan hanyar ce muka zo Roma

Da zara Bulus ya isao Butiyoli, sauran tafiyarsa zuwa ƙasar Roma a kasa ne dukka. AT: "Sa'annan bayan da mun yi ƙwana bakwai da su, sai mun tafi ƙasar Roma"

da 'yan'uwa suka ji labarin mu

"da suka ji cewa muna zuwa"

ya yi wa Allah godiya ya kuma sami ƙarfafawa

Ana maganar samun ƙarfafawa ne kamar wani abu ne da mutum ke iya ɗaukawa. AT: "wannan ya ƙarfafa shi, sa'annan ya yi wa Allah godiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)