ha_tn/act/23/09.md

1.3 KiB

Sai mahawara ta tashi

"Sai suka fara yi wa juna ihu." Kalmar nan "sai" yana nuna abin da ya faru domin wani abu daban da ya faru a baya. A wannan hali, abinda ya faru a baya shine Bulus ya furta gaskantawar shi da tashin matattu.

To idan wani ruhu ne ko mala'ika ya masa magana fa?

Farisiyawan suna sauta wa sadukiyawan ta wurin tabbatar masu cewa akwai ruhohi da mala'iku kuma suna iya magana da mutane. AT: "Mai'yiwuwa wani ruhu ko mala'ika ya yi magana da shi!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

Da jayayya mai tsanani ya tashi

A nan iya mayar da waɗannan kalmomi "jayayya mai tsanani" zuwa "gardama mai tsanani." AT: "Da suka fara wata gardama mai tsanani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

babban hafsa

wani shugaban sojojin Roma mai mai shugabancin sojoji 600

a yi kaca kaca da Bulus

Jimlar nan "a yi kaca kaca da Bulus" na maganar yadda mutanne za su iya yi wa Bulus illa. AT: "za su iya yayyaga Bulus kaca kaca" ko kuma "za su yi wa Bulus wata babbar rauni a jiki" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])

ƙwato shi da ƙarfi

"su yi amfani da ƙarfin jiki su tafi da shi"

zuwa sansani

Wannan sansanin yana haɗe sa wajen harrabar haikali. Duba yadda aka juya wannan a [21:34]