28 lines
1.3 KiB
Markdown
28 lines
1.3 KiB
Markdown
|
# Sai mahawara ta tashi
|
||
|
|
||
|
"Sai suka fara yi wa juna ihu." Kalmar nan "sai" yana nuna abin da ya faru domin wani abu daban da ya faru a baya. A wannan hali, abinda ya faru a baya shine Bulus ya furta gaskantawar shi da tashin matattu.
|
||
|
|
||
|
# To idan wani ruhu ne ko mala'ika ya masa magana fa?
|
||
|
|
||
|
Farisiyawan suna sauta wa sadukiyawan ta wurin tabbatar masu cewa akwai ruhohi da mala'iku kuma suna iya magana da mutane. AT: "Mai'yiwuwa wani ruhu ko mala'ika ya yi magana da shi!" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-hypo]])
|
||
|
|
||
|
# Da jayayya mai tsanani ya tashi
|
||
|
|
||
|
A nan iya mayar da waɗannan kalmomi "jayayya mai tsanani" zuwa "gardama mai tsanani." AT: "Da suka fara wata gardama mai tsanani" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns]])
|
||
|
|
||
|
# babban hafsa
|
||
|
|
||
|
wani shugaban sojojin Roma mai mai shugabancin sojoji 600
|
||
|
|
||
|
# a yi kaca kaca da Bulus
|
||
|
|
||
|
Jimlar nan "a yi kaca kaca da Bulus" na maganar yadda mutanne za su iya yi wa Bulus illa. AT: "za su iya yayyaga Bulus kaca kaca" ko kuma "za su yi wa Bulus wata babbar rauni a jiki" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole]])
|
||
|
|
||
|
# ƙwato shi da ƙarfi
|
||
|
|
||
|
"su yi amfani da ƙarfin jiki su tafi da shi"
|
||
|
|
||
|
# zuwa sansani
|
||
|
|
||
|
Wannan sansanin yana haɗe sa wajen harrabar haikali. Duba yadda aka juya wannan a [21:34]
|