ha_tn/act/22/09.md

728 B

ba su fahimci muryar wanda ya yi magana da ni ba

A nan "murya" na nufin mutumin da yake magana. AT: "basu fahimci abinda mai magana da ni ke cewa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

a can za a faɗa maka

AT: "a can wani zai faɗa maka" ko kuma "a wurin za ka san" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ban iya ganin wuri ba domin tsananin walkiyar hasken

"Na zama makahu saboda tsananin walkiyar hasken"

sai na tafi cikin Dimashku ta wurin jagorancin waɗanda ke tare da ni

A nan "jagoranci" na nufin waɗanda ke bi da Bulus. AT: "waɗanda suka bi da ni zuwa Damishku" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])