32 lines
1.3 KiB
Markdown
32 lines
1.3 KiB
Markdown
# kwanakin nan bakwai
|
|
|
|
Wato kwanaki bakwai na tsarkakewa kenan.
|
|
|
|
# a haikali
|
|
|
|
Ba wai Bulus yana cikin haikalin ne ba. Yana harraban haikalin ne. AT: "a harrabar haikali" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche]])
|
|
|
|
# sai suka zuga taro
|
|
|
|
Ana maganar hanzuga mutane su yi matuƙar fushi da Bulus kamar sun zuka hankalin taron ne. AT: "suka sa mutane da yawa a cikin taron sun yi fushi ƙwarai da Bulus" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|
|
|
|
# suka ɗanke shi
|
|
|
|
A nan "suka ɗanke shi" na nufin a "kama" ko kuma "riƙe." Duba yadda aka juya "suka ɗanke" a [5:18] AT: "suka riƙe Bulus" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]])
|
|
|
|
# mutane, da shari'a da kuma wannan wurin
|
|
|
|
"mutanen Isra'ila, da shari'ar Musa, da kuma haikali"
|
|
|
|
# Banda haka ya kawo Helenawa cikin haikalin nan
|
|
|
|
Yahudawa ne kawai akan bari shi shigo wasu wurare a cokon harrabar haikalin da ke Urushalima. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
|
|
|
|
# Domin dãma sun ga ... cikin haikali
|
|
|
|
wannan karin bayyani ne. Luka yana bayyana dalilin da ya sa Yahudawa daga Asiya suna ɗaukan cewa Bulus ya kawo Bahalene cikin haikali. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/writing-background]])
|
|
|
|
# Tarofimas
|
|
|
|
Wannan shi ne mutumin da ake zargin Bulus cewa ya shigo da shi haikali wurinda Yahudawa ne kadai su ke shiga. Duba yadda aka juya sunan sa a [20:4]
|