# kwanakin nan bakwai Wato kwanaki bakwai na tsarkakewa kenan. # a haikali Ba wai Bulus yana cikin haikalin ne ba. Yana harraban haikalin ne. AT: "a harrabar haikali" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche]]) # sai suka zuga taro Ana maganar hanzuga mutane su yi matuƙar fushi da Bulus kamar sun zuka hankalin taron ne. AT: "suka sa mutane da yawa a cikin taron sun yi fushi ƙwarai da Bulus" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]]) # suka ɗanke shi A nan "suka ɗanke shi" na nufin a "kama" ko kuma "riƙe." Duba yadda aka juya "suka ɗanke" a [5:18] AT: "suka riƙe Bulus" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]]) # mutane, da shari'a da kuma wannan wurin "mutanen Isra'ila, da shari'ar Musa, da kuma haikali" # Banda haka ya kawo Helenawa cikin haikalin nan Yahudawa ne kawai akan bari shi shigo wasu wurare a cokon harrabar haikalin da ke Urushalima. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]]) # Domin dãma sun ga ... cikin haikali wannan karin bayyani ne. Luka yana bayyana dalilin da ya sa Yahudawa daga Asiya suna ɗaukan cewa Bulus ya kawo Bahalene cikin haikali. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/writing-background]]) # Tarofimas Wannan shi ne mutumin da ake zargin Bulus cewa ya shigo da shi haikali wurinda Yahudawa ne kadai su ke shiga. Duba yadda aka juya sunan sa a [20:4]