12 lines
396 B
Markdown
12 lines
396 B
Markdown
# domin ƙarya gurasa
|
|
|
|
Gurasa yana cikin cin abincin su na kullum. Wannan nu iya nufin 1) Wato cin abinci tare kurum. AT: "ci abinci" ko kuma 2) wato abinci da za su ci tare domin tunawa da mutuwa Yesu da tashinsa. AT: "domin cin Jibin Ubangiji" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche]])
|
|
|
|
# ya yi ta jawabi
|
|
|
|
"ya cigaba da jawabi"
|
|
|
|
# benen
|
|
|
|
Mai yiwuwa wannan itace hawa ta uku a gidan.
|