# domin ƙarya gurasa Gurasa yana cikin cin abincin su na kullum. Wannan nu iya nufin 1) Wato cin abinci tare kurum. AT: "ci abinci" ko kuma 2) wato abinci da za su ci tare domin tunawa da mutuwa Yesu da tashinsa. AT: "domin cin Jibin Ubangiji" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche]]) # ya yi ta jawabi "ya cigaba da jawabi" # benen Mai yiwuwa wannan itace hawa ta uku a gidan.