715 B
715 B
Muhumman Bayani
A nan kalmar nan "shi" yana nufin Bulus ne. (Dubi: [21:1])
Masu yi masa rakiya
"Masu tafiya da shi"
Sobataras ... Burus... Sakundus ... Tikikus ... Trofimas
Waɗannan duka sunayen mutane ne, maza. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Biriya ... Derbe ... Taruwasa
Duk waɗannan sunayen wurare ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Aristakus Gayus
Waɗannan sunayen mutane ne, maza. Duba yadda aka juya waɗannan sunayen a [19:29].
waɗannan mutanen duk suka rigaye mu
"waɗannan mutane duk sun tafi kamun mu"
kwanakin Gurasa mara yisti
Wannan na nufin lokacin idin adinin keterewa na adinin Yahudawa. Duba yadda aka juya wannan a [12:3]