28 lines
715 B
Markdown
28 lines
715 B
Markdown
|
# Muhumman Bayani
|
||
|
|
||
|
A nan kalmar nan "shi" yana nufin Bulus ne. (Dubi: [21:1])
|
||
|
|
||
|
# Masu yi masa rakiya
|
||
|
|
||
|
"Masu tafiya da shi"
|
||
|
|
||
|
# Sobataras ... Burus... Sakundus ... Tikikus ... Trofimas
|
||
|
|
||
|
Waɗannan duka sunayen mutane ne, maza. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
|
||
|
|
||
|
# Biriya ... Derbe ... Taruwasa
|
||
|
|
||
|
Duk waɗannan sunayen wurare ne. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
|
||
|
|
||
|
# Aristakus Gayus
|
||
|
|
||
|
Waɗannan sunayen mutane ne, maza. Duba yadda aka juya waɗannan sunayen a [19:29].
|
||
|
|
||
|
# waɗannan mutanen duk suka rigaye mu
|
||
|
|
||
|
"waɗannan mutane duk sun tafi kamun mu"
|
||
|
|
||
|
# kwanakin Gurasa mara yisti
|
||
|
|
||
|
Wannan na nufin lokacin idin adinin keterewa na adinin Yahudawa. Duba yadda aka juya wannan a [12:3]
|