24 lines
637 B
Markdown
24 lines
637 B
Markdown
# sun haura can, sun tada hankulan
|
|
|
|
AT: "sun je can sun hanzuga" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]]))
|
|
|
|
# tada hankulan jama'a
|
|
|
|
sai sun tada jama'an" ko kuma "suka sa mutanen sun zama da firgaba da tsõro"
|
|
|
|
# masu bi
|
|
|
|
Wato maza da mata masu bi. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations]]
|
|
|
|
# zuwa teku
|
|
|
|
"zuwa gaɓar teku." Dagan nan mai yiwuwa Bulus zai yi tashi ya yi wata tafiya zuwa wata gari.
|
|
|
|
# Waɗanda sun fitar da Bulus
|
|
|
|
"masu wa Bulus rakiya" ko kuma "waɗanda suke tafiya tare da Bulus"
|
|
|
|
# suka karɓi sako daga gare shi zuwa wurin Sila da Timoti
|
|
|
|
"ya faɗa masu cewa su gargadas da Sila da Timoti."
|