637 B
637 B
sun haura can, sun tada hankulan
AT: "sun je can sun hanzuga" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor))
tada hankulan jama'a
sai sun tada jama'an" ko kuma "suka sa mutanen sun zama da firgaba da tsõro"
masu bi
Wato maza da mata masu bi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations
zuwa teku
"zuwa gaɓar teku." Dagan nan mai yiwuwa Bulus zai yi tashi ya yi wata tafiya zuwa wata gari.
Waɗanda sun fitar da Bulus
"masu wa Bulus rakiya" ko kuma "waɗanda suke tafiya tare da Bulus"
suka karɓi sako daga gare shi zuwa wurin Sila da Timoti
"ya faɗa masu cewa su gargadas da Sila da Timoti."