518 B
518 B
toshe kunnuwansu
"suka sa hannayensu bisa kunuwansu." Sun yi haka ne domin su nuna cewa basu so su ji abin da Istifanus yake faɗi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
suka fitar da shi bayan gari
"suka kãmo shi suka jawo shi da ƙarfi bayan gari"
manyan rigunansu
Waɗannan manyan tufafi ne da ake sako wa domin tare sanyi. Suna kamar su suweita ne ko kwot.
a gaban
Sun ajiye su a wurin domin Shawulu ya rika duba su.
wani matashi
Shawulu yana irinsu shekaru 30 ne a lokacin.