# toshe kunnuwansu "suka sa hannayensu bisa kunuwansu." Sun yi haka ne domin su nuna cewa basu so su ji abin da Istifanus yake faɗi. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-symaction]]) # suka fitar da shi bayan gari "suka kãmo shi suka jawo shi da ƙarfi bayan gari" # manyan rigunansu Waɗannan manyan tufafi ne da ake sako wa domin tare sanyi. Suna kamar su suweita ne ko kwot. # a gaban Sun ajiye su a wurin domin Shawulu ya rika duba su. # wani matashi Shawulu yana irinsu shekaru 30 ne a lokacin.