ha_tn/act/01/15.md

778 B

A cikin waɗannan kwanaki

Waɗannan kalamun na ba da alamar wata sabuwan sashin labarin. Suna nufin bayan da Yesu Ya hauro sama yayin da almajiren suna haɗuwa a wata ɗaki da ke sama. AT: "A wancan loƙacin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

mutane 120

"ɗari da ashirin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

a tsakiyar 'yan'uwan

Anan kalmar "'yan'uwa" na nufin 'yan'uwa masubi, maza da mata.

ya zama wajibi ne Nassi ya cika

Ana iya faɗin wannan a siffar aiki. AT: Lallai ne abubuwan da muka karanta a Nassi sun cika" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ta bakin Dauda

Kalmar "baki" anan na nufin kalamun da Dauda ya rubuto. AT: "ta kalamun Dauda" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)