12 lines
403 B
Markdown
12 lines
403 B
Markdown
# a shekara ta ashirin ta sarautar sarkin Yowash
|
|
|
|
"a lokacin da Yowash ya yi sarauta shekara ashirin da uku"
|
|
|
|
# Meyasa baku gyara komai a cikin haikalin ba?
|
|
|
|
Yowash ya yi wannan tambaya don ya tsauta wa firistoci. AT: "Da yakamata ku kasance kuna gyaran haikalin!" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion]])
|
|
|
|
# ku ba waɗanda za su yi gyaran haikalin.
|
|
|
|
"biya ma'aikatan da zasu yi gyare-gyare"
|