# a shekara ta ashirin ta sarautar sarkin Yowash "a lokacin da Yowash ya yi sarauta shekara ashirin da uku" # Meyasa baku gyara komai a cikin haikalin ba? Yowash ya yi wannan tambaya don ya tsauta wa firistoci. AT: "Da yakamata ku kasance kuna gyaran haikalin!" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion]]) # ku ba waÉ—anda za su yi gyaran haikalin. "biya ma'aikatan da zasu yi gyare-gyare"