ha_tn/2ki/06/22.md

1.4 KiB

Elisha ya amsa

Elisha ya na amsa tambayar sarkin Isra'ila.

Ko ka kashe bayin da ka kama da bãkanka da kuma takobinka?

Elisha ya yi amfani da wannan tambayar don tsauta wa sarki ya kuma ce masa kada ya kashe waɗannan mutanen. Kalmomin "takobi da baka" kalmomi ne na yaƙe-yaƙe waɗanda sojoji suke amfani da takuba da baka da kibau. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: "Ba za ku kashe mutanen da kuka kama a yaƙi ba, don haka kar ku kashe waɗannan mutanen." ( (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]]))

da takobinka da bakanka

Waɗannan makaman da ake anfani da su ne a yaƙi. AT: "a yaƙi da takobinka da bakanka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ka ba su gurasa da ruwa domin su ci su sha

A nan "gurasa" na nufin abinci. AT: "ka ba su abinci da ruwa domin su ci su sha," (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

je wurin shugabansu.

Wannan na nufin sarkin Aram.

sarki ya shirya abinci sosai domin su,

Sarki yasa bayinsa su su shirya masu abinci. Bai shirya abincin da kansa ba. AT: "Sai sarkin yasa bayinsa suka shirya masu abinci da yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Waɗannan ƙungiyoyin

"Waɗannan ƙungiyoyin"

ba su daɗe ba sosai a Isra'ila.

Wannan na nufin ba su sake kai wa Isra'ila hari da wuri ba. AT: "suka daina kai wa ƙasar Isra'iala hari na ɗan tsawon lokaci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)