33 lines
1.4 KiB
Markdown
33 lines
1.4 KiB
Markdown
|
# Elisha ya amsa
|
||
|
|
||
|
Elisha ya na amsa tambayar sarkin Isra'ila.
|
||
|
|
||
|
# Ko ka kashe bayin da ka kama da bãkanka da kuma takobinka?
|
||
|
|
||
|
Elisha ya yi amfani da wannan tambayar don tsauta wa sarki ya kuma ce masa kada ya kashe waɗannan mutanen. Kalmomin "takobi da baka" kalmomi ne na yaƙe-yaƙe waɗanda sojoji suke amfani da takuba da baka da kibau. Ana iya
|
||
|
rubuta wannan azaman sanarwa. AT: "Ba za ku kashe mutanen da kuka kama a yaƙi ba, don haka kar ku kashe waɗannan mutanen." ( (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]]))
|
||
|
|
||
|
# da takobinka da bakanka
|
||
|
|
||
|
Waɗannan makaman da ake anfani da su ne a yaƙi. AT: "a yaƙi da takobinka da bakanka" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
|
||
|
|
||
|
# ka ba su gurasa da ruwa domin su ci su sha
|
||
|
|
||
|
A nan "gurasa" na nufin abinci. AT: "ka ba su abinci da ruwa domin su ci su sha," (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche]])
|
||
|
|
||
|
# je wurin shugabansu.
|
||
|
|
||
|
Wannan na nufin sarkin Aram.
|
||
|
|
||
|
# sarki ya shirya abinci sosai domin su,
|
||
|
|
||
|
Sarki yasa bayinsa su su shirya masu abinci. Bai shirya abincin da kansa ba. AT: "Sai sarkin yasa bayinsa suka shirya masu abinci da yawa" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
|
||
|
|
||
|
# Waɗannan ƙungiyoyin
|
||
|
|
||
|
"Waɗannan ƙungiyoyin"
|
||
|
|
||
|
# ba su daɗe ba sosai a Isra'ila.
|
||
|
|
||
|
Wannan na nufin ba su sake kai wa Isra'ila hari da wuri ba. AT: "suka daina kai wa ƙasar Isra'iala hari na ɗan tsawon lokaci" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
|