ha_tn/1ch/21/06.md

434 B

Amma ba a ƙidaya Benyamin da Lewi tare da su ba

AT: "Amma Yowab bai ƙidaya mutane daga ƙabilar Lewi sa Benyamin ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ta wurin wannan aikin

"wannan aikin" na nufin yunƙurin Dauda domin ya ƙidaya mutanen Isra'ila da zasu yi yaƙi.

ka ɗauke laifin bawanka

an bayyana gafara kamar an ɗauke laifin. AT: "gafarta mani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)