ha_tn/1ch/21/06.md

12 lines
434 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Amma ba a ƙidaya Benyamin da Lewi tare da su ba
AT: "Amma Yowab bai ƙidaya mutane daga ƙabilar Lewi sa Benyamin ba. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# ta wurin wannan aikin
"wannan aikin" na nufin yunƙurin Dauda domin ya ƙidaya mutanen Isra'ila da zasu yi yaƙi.
# ka ɗauke laifin bawanka
an bayyana gafara kamar an ɗauke laifin. AT: "gafarta mani" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]])